Uban mu wanda ke cikin samaniya, A tsarkake sunan ka,
    Mulkin ka shi zo abun nufin ka shi zama a cikin duniya
    kamar yada a ke yin sa a cikin sama.
    Ka bamu yau abuncin yini, ka gafarta mana zunuban mu,
    kada ka kai a cikin jaraba amma ka cece mu daga mungu.
    Amin.


Back